How to Cook Delicious Shepherd's pie
Shepherd's pie.
You can cook Shepherd's pie using 6 ingredients and 4 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of Shepherd's pie
- It's of Irish potatoes.
- Prepare of Sweet potatoes.
- Prepare of Meat.
- It's of Spices.
- It's of Veggies.
- You need of Tarugu and Albasa.
Shepherd's pie instructions
- Dafarko zaki fere Irish da sweet potatoes dinki ki tafasasu da pinch of salt suyi laushi sosai,saiki sauqe kiyi marshin(ki murmusa koki daka yayi laushi) saiki kwashe ki ajiye.
- Ki sami nama marar kitse kiyi mincing in bakida mincer kuma ki tafasa ki daka saiki hada da spices da veggies da kika yanka ki soya sama sama da mai kadan,in yayi ki sauqe.
- Sannan saiki sami foil paper ki shafa mai ko butter a jiki ki daira akan trayn gashi saiki dinga debo dankalinki kina dannawa akai har sai ya cike plate din,saiki dinga debo hadin naman kina rufe dankalin sai ya rufu tsab,saiki qara saka dankalin ya rufe naman.
- Bayan kin gama saiki rufe foil paper din sannan kisa a oven ki gasa,inya kusa gasuwa saiki Ciro ki shafa kwai a saman in kinaso ki mayar ya cigaba da nuna,in yayi zakiji yana qamshi kuma saman zaiyi Dan color kamar yadda kikaga nawa.After kin Ciro saiki yanka yanda kikeso sai a dinga ci da spoon,yana dadi da natural juice kamar guava or watermelon juice.
Post a Comment for "How to Cook Delicious Shepherd's pie"