Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

How to Make Perfect Scotch Egg๐Ÿ˜‹

Scotch Egg๐Ÿ˜‹.

Scotch Egg๐Ÿ˜‹ You can cook Scotch Egg๐Ÿ˜‹ using 8 ingredients and 6 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Scotch Egg๐Ÿ˜‹

  1. Prepare of Eggs,.
  2. You need of Meat.
  3. It's of Oil.
  4. You need of Onion.
  5. It's of Paper.
  6. It's of Maggi.
  7. You need of Spices.
  8. It's of Flour.

Scotch Egg๐Ÿ˜‹ instructions

  1. Zaki dafa kwanki ki rabashi 4.
  2. Sannan zaki dafa namanki tareda Kayan kamshi da dandano๐Ÿ˜›idan yayi laushi saiki sauke.
  3. Saiki dakashi tareda attarugu da albasa da Dan Maggi kadan kar yayi yawa.
  4. Saiki zuba flour acikin naman ki kwaba karyayi karfi kuma karya yi ruwa.
  5. Saiki rika nade kwan ki da kinka raba 4 kina rufeshi da naman harki gama.
  6. Saiki din ga sakashi acikin Dan yen kwai kina soyawa๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‹๐Ÿ˜‹saiyayi golden brown.

Post a Comment for "How to Make Perfect Scotch Egg๐Ÿ˜‹"