How to Prepare Yummy Plantain Scotch egg
Plantain Scotch egg.
You can have Plantain Scotch egg using 12 ingredients and 5 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Plantain Scotch egg
- You need 3 of plantain.
- You need 5 of egg.
- Prepare 1 of Maggi.
- You need 1 of Attarugu.
- You need 1 of Albasa.
- Prepare 1/3 of Tattasai.
- Prepare of Oil cup1.
- Prepare 1/8 cup of Milk.
- You need 1/3 cup of Bread crumbs.
- Prepare of Ruwa cup 1.
- It's 1 slice of lettuce.
- You need 1 of tumatur.
Plantain Scotch egg instructions
- Kayan da nayi amfani da su.
- Bayan nan na bare plantain dina guda ukku na zuba a tukuny mai kyau na zuba ruwa cup daya na aza akan wuta ta dahu na juye a roba mai fadi na samu muciya na dakata sai na samu eggs dina guda 4 nasa a tukunya na dafa su na b'are su.
- Sai na kawo tattsai na da albasa da attarugu dana jajaga na zuba tare da madarar na dan zuba ma madarar ruwa kadan sanan na motsa na zuba a cikin hadin plantain din na saka maggi na rabi a ciki sanan na motsa sanan na zuba hadin a hannu na nayi masa fadi na saka egg din a tsakiya na rufe.
- Na fasa eggs dina guda 1 na saka masa sauran rabin maggin nan na kada sanan na saka hadin nan nawa ciki ina tsomawa ina fiddowa sanan in saka shi ciki bread crumbs dina koh ina ya samu.
- Bayan nan zan aza mai a cikin pan dina yayi zafi in soya wanna plantain Scotch eggs din bayanan na samu plate dina na aza shi akai na saka lettuce dina na yanka tumatur dina nd red pepper.
Post a Comment for "How to Prepare Yummy Plantain Scotch egg"